Dakarun Sojin Isra'ila sun harbe wani matashi ɗan asalin ƙasar Pakistan mai shekara 17 a wani jerin samame da suka kai cikin dare a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan.