Ana saran cewa manyan motoci akalla 20 zasu shigar da kayan agaji amma saidai zai iya kaiwa gobe saboda titin da za,abi don shigar da kayayyakin na bukatar gyare gyare.