Shugaban kasa Bola Tinubu zai gabatar da kasafin kudi na badi ga majalisar dokoki ta kasa a gobe Laraba.

Hakan na kunshe ne cikin wata takarda mai dauke da kwanan wata 27 ga Nuwambar 2023 wadda ta samu sa hannun Sakataren Ma’aikata da kula da ci gaban Ma’aikata na Majalisar Tarayya, Shu’aibu Maina Birma, a madadin magatakardar Majalisar.
Tuni dai majalisar zartarwa ta kasa ta amince da Naira tiriliyan 27.5 a matsayin kasafin kudin.
Hakan na zuwa ne bayan sake nazari kan matsakaicin kudaden da ma’aikatu da hukumomin gwamnati zasu kashe wanda majalisar tarayya ta amince da kuma aka kayyade farashin musayar kudi kan N700 kowace dala kuma a sayar da gangar mai kan dala 73.96.
Like
Dislike
Love
Angry
Sad
Funny
Wow
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Rundunar Sojin Najeriya Da Ta Yi Kwaskwarima Ga Dokokinta
December 07, 2023Gwamnatin Saliyo ta kafa dokar hana fita bayan harin ‘yan bindiga kan rumbun adana makamai
November 27, 2023Tinubu ya nada Akinyelure shugaban NNPC,yayin da ya sake nada Kyari Shugaba
November 28, 2023Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Fara Kai Agaji Ga Iyalan Mutanen Da Harin Jirgin Sojin Najeriya Ya Hallaka
December 07, 2023
Comments 0