Gwamnatin Saliyo ta kafa dokar hana fita bayan harin ‘yan bindiga kan rumbun adana makamai
Nov 27, 2023
Majalisar da ke kula da Shari'a ta ƙasa (NJC) tayi wa Alƙalai goma sha-daya karin girma zuwa kotun ƙoli, a wani mataki na inganta harkokin Shari'a a fadin Najeriya.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce zuwa yanzu, ta fara kai kayayyakin agajin gaggawa ga iyalan mutanen da harin jirgin sojin Najeriya mara mutuƙi ya kai a kan taron masu maulidi a yankin Tudun biri dake ƙaramar hukumar igabi a...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta buƙaci rundunar sojin Najeriya da ta sake yin nazari tare da yin duba ga dokokinta na yaƙi da matsalar tsaro, domin kauce wa afka wa mutanen da ba su ji ba basu gani ba a faɗin ƙasar.
Majalisar Dokokin Najeriya ta bayyana cewa ba za ta lamunci sakaci daga ma'aikatan hukumomin gwamnati ba, a yayin da suka zo kare kasafin kuɗin ma'aikatun su a gaban kwamitoci daban-daban na zauren majalisar.
Gwamnatin Saliyo ta kafa dokar hana fita bayan harin ‘yan bindiga kan rumbun adana makamai
Nov 27, 2023