Gwamnatin Saliyo ta kafa dokar hana fita a fadin kasar biyo bayan harin da wasu ‘yan bindiga suka kai rumbun adana makamai dake barikin sojin Freetown.