Dubban mutane da suka gudanar da zanga-zangar bayyana bakin ciki bisa ga wahalhalun da Falasinawa ke sha a Dandalin Tahrir da ke birnin Alkahira na ƙasar Masar.