Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Rundunar Sojin Najeriya Da Ta Yi Kwaskwarima Ga Dokokinta

Majalisar Ɗinkin Duniya ta buƙaci rundunar sojin Najeriya da ta sake yin nazari tare da yin duba ga dokokinta na yaƙi da matsalar tsaro, domin kauce wa afka wa mutanen da ba su ji ba basu gani ba a faɗin ƙasar.

By Aliyu Samba | December 07, 2023 | 0 Comments

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Fara Kai Agaji Ga Iyalan Mutanen Da Harin Jirgin Sojin Najeriya Ya Hallaka

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce zuwa yanzu, ta fara kai kayayyakin agajin gaggawa ga iyalan mutanen da harin jirgin sojin Najeriya mara mutuƙi ya kai a kan taron masu maulidi a yankin Tudun biri dake ƙaramar hukumar igabi a jihar.

By Aliyu Samba | December 07, 2023 | 0 Comments