Majalisar da ke kula da Shari'a ta ƙasa (NJC) tayi wa Alƙalai goma sha-daya karin girma zuwa kotun ƙoli, a wani mataki na inganta harkokin Shari'a a fadin Najeriya.