Tinubu zai gabatar da kasafin kudi na shekarar 2024 ranar Laraba

Shugaban kasa Bola Tinubu zai gabatar da kasafin kudi na badi ga majalisar dokoki ta kasa a gobe Laraba.

By Aliyu Samba | November 28, 2023 | 0 Comments

Majalisar Dokokin Najeriya ta ce ba za ta lamunci sakacin ma'aikatan gwamnati wajen kare kasafin kudi ba

Majalisar Dokokin Najeriya ta bayyana cewa ba za ta lamunci sakaci daga ma'aikatan hukumomin gwamnati ba, a yayin da suka zo kare kasafin kuɗin ma'aikatun su a gaban kwamitoci daban-daban na zauren majalisar.

By Aliyu Samba | December 07, 2023 | 0 Comments