Gwamnatin Congo ta karyata rade-radin cewa an yi yunkurin yin juyin mulki ga shugaba Denis Nguesso, wanda ya kwashe shekara 38 yana mulkar kasar.