Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin biyan malaman Jami'a Na kungiyar ASUU albashinsu da aka riƙe lokacin da suke yajin aiki.